ASHE YAUDARAR UMMI RAHAB YAYI JARUMI LILIN BABA YACE BAZAI AURE UMMI RAHAB BA


 Jarumi lilin baba yafitar da wani video akan cewa shifa ya daina soyayyah da ummi rahab bisa wasu dalilai akan abubuwan dasuke faruwa da ita wanda har kasar saudiyya yaje domin neman iznin aurenta amman hakan baisa yasamu nasarar samunta ba dalili kuwa shine babanta yakasance dan kasar saudiyya shikuma yafiso yarsa ta zauna a kasar ta saudiyya dilili kuwa shine itama mahaifiyarta anan take zaune shine yakeson yarsa ta zauna dashi inda yakecewa mafison zamanta anan saudiyya shikuma iyayen lilin baba basu yarda da hakan ba sukaki amincewa da sharudan daya fadamusu ayanxu dai jarumin ya bayyana cewa ya hakura da Aurenta akan abunda suka zayyana mai Daga karshe yayi mata addua Allah yaba ummi rahab miji nagari wanda yakesonta da gaskiya wanda zasu zauna lafiya 

Ganin yadda muke ji kuma mugani irin soyayyar dasuke yi da jurumin yasa hankalin mu yakarkata akan ganin aure zasuyi dashi a iya bincikenmu munsan cewa bazai iya yaudarar ta ba 

Muna mata fatan allah yabata miji nagari


   MUNA FATAN ALLAH YABATA MIJI NAGARI  AMEEN

Post a Comment

0 Comments