Ayau ne PETER OBI ya tabbatar da cewa jiya


 Ayau ne PETER OBI ya tabbatar da cewa jiya 10 ga watan junairu 2022 an dawor masa da certificate na seyawa dan takaran shugaba kasa wato president a jambiyar labour party chikin farin ciki ya karba sakon wannan labari mun tabbatar da shine a shafinsa na twitter

Lasa link din kasa domin tabbatarwa

https://bit.ly/39lmiKk

Post a Comment

0 Comments