Binance Sun Dakatarda Fintarda (Withdrawing) Duk Wani Coins Da Yeke Kan Network Din Bitcoin

 


Babban exchange wato number one exchange (BINANCE) sun dakatarda withdrawing duk wani coin da yeke kan network bitcoin wato blockchain din bitcoin a yau 2022-06-13 at 11:43:43 (UTC) 

Amma withdrawing akan sauran network suna aiki lamin lafiya kamar irinsu bnb, etherium dama sauran network

Ansamu wannan matsala ne a wata fanni ta samun low transaction fees ansamu matsalan ta fannin fitarda bitcoin da aketayi amma sun tabbatar da cewa ma aikatan suna aiki tukuru domin ganin karshen matsalan da gaggawa 

Komi zei dawo very soon in matsalan an kammala warwareshi

NB; duk wani coin ko token da ka tura zei dawo da zaran karshen geran tazo

Tura bitcoin akan sauran network yena tafiya normally babu abunda ya tunkurata 

Domin tabbatarwa click below 

BINANCE NEWS

Post a Comment

1 Comments