Kamfani PayPal Tasake Adding Wasu Coins Tare da Bada Damar Transfer

 

  

Sha arerren kamfani hada hadar kudi ta duniya wato "PayPal" yayi tanadi kan harka ta crypto currencies bimaana sullalla ya tabbatar da cewa ya fara bada dama ta tura coins daga wata exchange zuwa wallet a shekaran da suka gaba ta fara cewa sei ta tabbatar kudin internet ta zama kudinanfani akoda yaoshe kuma zei kara adding wasu koin bayan bitcoin etherium 

Wannan wata abun alfari ne ga yen crypto ina ganin kila zei zama sandiyan farfadowan kasuwa amma kai yaa kake gani 

Muji naka a comment section👇👇

Post a Comment

0 Comments