nafisa Abdullah tayi magana akan tarasa meke damun talakawan nigeria akan harkar siyasa
ana kashe talawa akasa cin hanci yayiyawa a kasa kidnappers sunyi yawa ga talauci yayi yawa amman duk haka TALAKAWA basu daddaraba idan Lokacin zabe yaxo za a batalaka kudi yakarba
yakamata TALAKAWA su hankalta su lura
manyan kasan nan basasan talaka amman talaka bass lura
Allah kadai yasan mutanen da akakashe a kasa Nigeria Allah yasamaku
Ina mai baku shawara yakamata zabe mexuwa kuyi hankali akan cinkashin da ake muku
zabe mezuwa kuzabi Chan Chan ta saboda Abunda akemuku saidai kuyi Allah ya isa
dan wannan rashin tunani ne
idan bahakaba yakamata gwamnati tadauki mataki da gaggawa tayanda za a kawo karshen matsalar magode
taku NAFISA ABDULLAHI
Allah yasa ku gyra
0 Comments