NAYI NADAMAR FARA SOYAYYAH DA HADIZA GABON INJI NAZIRU SARKIN WAKA

 NAZIRU sarkin waka ya bayyana mana cewa yayi NADAMAR  fara SOYAYYAH da hadiza Aliyu gabon saboda taci kudina ta yaidareni taci amanata NAYI nadamar fara SOYAYYAH da ita ashe mayaudariyace ta yaidareni kafin nafara SOYAYYAH da ita munshaku sosai har muna ganin bazamu rabuba Ashe gadar zare tamun nafada ciki tsundum 

Dafara soyayyarmu nayi asarar kudi sosai fiye da yanda Baku tunani yakai kudi samada naira millian 30 nayi nadama sosai 

Amman bakomai nabarwa Allah komai a hannunsa Allah yabata miji nagari wanda zasu zauna lafiya 

Ameen summan ameen

Jama ah it's SOYAYYAH da kuke gani gamon jinice Allah yake hadawa kuma shike rabawa munsan sarkin waka da hadiza gabon sunshaku sosai Amman indai rabuwa taxo dole a rabu 

Amman ku a ganinku cikinsu waye ya yaidari wani 

Kuyi mana comment 

A kasa

😎Post a Comment

0 Comments