WANI MATASHI DAN SHEKARA 23 YAKASHE KANSHI A KANO

Innalillahi

 A yau ne muka samu labarin wani matashi dan shekara 23 yakashe kansa saboda budurwarsa jamila tace bata sanshi matashi sundade suna soyyayyah tsakaninsu kawae rana daya jamila ta nuna batasansa wannan dalilin yasa yasha fiyaya YAKASHE kansa dalili kuwa saboda ta daina sonshi 

Ranar da matsahin  yakashe kansa bayan yafuto daga gida yaje gidansu jamila  ya iske jamila da wani suna fira nan take zuciyarsa ta dauki zafi yayi fushi yatafi gida bayan yakoma jamila takirashi a waya take gayamai itafa tadaina sonshi daga nan matashin yafita neman fiyafiya ya tafi gida Antyn Shi ta aje wani fiya fiya ya dauka yasha yakashe kansa 

Muna fatan Allah yamasa rahama Ameen 

Post a Comment

0 Comments